MANUFOFIN WANNAN KUNGIYA TA (AFFYDA)
- Karfafa dankon zumunci tsakanin gidajen nan guda tarana Sheikh Abdullahibin Fodiyo ta hanyoyin zamani da tattaunawa da juna.
- Inganta ilimin book da na islamiya tsakanin gidajen nan gudatarana Sheikh Abdullahi bin Fodiyo
- Samar da hadin kai tsakanin wadannan gidaje gudatara na Sheikh Abdullahi bin Fodiyo
- Samar da aikinyi ga matasan da suka kamala karatunsu a cikin gidajen nan gudatarana Sheikh Abdullahi bin Fodiyo.
- Samar da tallafin karatu ga dalibbai da tallafin jari ga yan kasuwa da masusana’arhannu a cikun gidajen nan guda tara na Sheikh Abdullahi bin Fodiyo.
- Yada ilimi da littafan Sheikh Abdullahi bin Fodiyo da ya bar munaga al-ummahta hanyar kafafen yadalabarai na zamani kamarsu gidajen Telebijin,Radiyo,Facebook,WhatsAPP,E-Library da de sauransu don amfanin jamma’armusulmai.
- Samar da ayukkan taimakoga al-ummah don cigabansu da kuma cigaban masarautar mu bakidaya.
Hi, this is a comment.
To get started with moderating, editing, and deleting comments, please visit the Comments screen in the dashboard.
Commenter avatars come from Gravatar.