Who We Are?

MANUFOFIN WANNAN  KUNGIYA TA (AFFYDA)


Karfafa dankon zumunci tsakanin gidajen nan guda tarana Sheikh Abdullahibin Fodiyo ta hanyoyin zamani da tattaunawa da juna.

Inganta ilimin book da na islamiya tsakanin gidajen nan gudatarana Sheikh Abdullahi bin Fodiyo

Samar da hadin kai tsakanin wadannan gidaje gudatara na Sheikh Abdullahi bin Fodiyo

Samar da aikinyi ga matasan da suka kamala karatunsu a cikin gidajen nan gudatarana Sheikh Abdullahi bin Fodiyo.

Samar da tallafin karatu ga dalibbai da tallafin jari ga yan kasuwa da masusana’arhannu a cikun gidajen nan guda tara na Sheikh Abdullahi bin Fodiyo.

Yada ilimi da littafan Sheikh Abdullahi bin Fodiyo da ya bar munaga al-ummahta hanyar kafafen yadalabarai na zamani kamarsu gidajen Telebijin,Radiyo,Facebook,WhatsAPP,E-Library da de sauransu don amfanin jamma’armusulmai.

Samar da ayukkan taimakoga al-ummah don cigabansu da kuma cigaban masarautar mu bakidaya.